Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gaskiyar labarin Xinjiang: An gano wadanda ake zargin sun bace cikin koshin lafiya
2019-12-27 20:03:56        cri





A kwanakin baya ne aka yi ta watsa dururuwan sakonni a shafukan sada zumunta na tweeter, bisa maudu'in "#StillNoinfo", inda masu raji ke ikirarin cewa, har yanzu ba su ji duriyar 'yan uwa da abokansu 'yan kabilar Uygur ba, tun bayan da mahukuntan jihar Xinjiang dake yankin arewa maso yammacin suka ayyana cewa, an yaye dukkan daliban dake samun horon a cibiyoyin koyar da sana'o'i a hukumance. Wannan ne ma ya sa wakilan babban rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin CMG, suka ziyarci yankin don tabbatar da gaskiyar wannan labari.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China