Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hira da jagoran 'yan Najeriya masu ziyara a kasar Sin
2019-12-25 20:11:17        cri


A wannan mako, za ku ji hira da wakilinmu Ahmad Inuwa Fagam ya yi da Ahmadu Halidu daya daga cikin wasu 'yan Najeriya da suka kawo ziyara a kasar Sin don koyon harshen Sinanci, ya yi tsokaci game da muhimmancin dangantaka dake tsakanin Sin da kasashen Afrika musamman dangantakar dake tsakanin Sin da Najeriya, har ma da irin abubuwan da suka fi burge shi a kasar Sin.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China