Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
A kalla mutane 38 suka rasu sakamakon zabtarewar kasa a arewa maso yammacin Burundi
2019-12-05 21:15:05        cri
Mahukunta a kasar Burundi, sun ce a kalla mutane 38 ne suka rasu, sakamakon zaftarewar kasa da ta auku a lardin Cibitoke, dake arewa maso yammacin kasar Burundi, bayan saukar ruwan sama kamar da bakin kwarya a jiya Laraba. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China