Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta kira jami'in ofishin jakadancin Amurka tare da gabatar da korafi game da doka mai alaka da Xinjiang
2019-12-04 21:09:51        cri
A yau Laraba ne mataimakin ministan harkokin wajen Sin Qin Gang, ya gayyaci mukaddashin babban jami'in gudanarwa, na ofishin jakadancin Amurka dake kasar Sin William Klein, inda ya gabatar da kakkausan suka da korafin kasar Sin, game da kudurin doka mai alaka da jihar Xinjiang ta kasar Sin, wanda majalissar wakilan Amurka ta amincewa. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China