Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hira da Bashir Bala Muhammad dan Najeriya dake karatun digiri na 3 a jami'ar fasaha ta Northwestern Polytechnical dake birnin Xi'an
2019-12-11 08:36:45        cri


A wannan mako, za ku ji hira da wakilinmu Ahmad Fagam ya yi da Bashir Bala Muhammad, wani dalibi daga jihar Kano a tarayyar Najeriya dake karatun digiri na uku a jami'ar fasaha ta Northwestern Polytechnical dake birnin Xi'an na kasar Sin, inda ya fara ne da gabatar da takaitaccen tarihin rayuwarsa, sa'annan ya bayyana yadda yanayin karatu ke gudana a nan kasar Sin har ma da irin abubuwan da suka fi burge shi a kasar Sin.

Ga dai yadda hirar tasu ta kasance.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China