Shugabannin Sin da Rasha sun ganewa idanun su bikin kaddamar da aikin shinfida bututun iskar Gas tsakanin kasashen 2
Da yammacin yau Litinin ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya zanta da takwaran sa na Rasha Vladimir Putin ta na'urar talabijin, inda a lokacin kuma suka ganewa idanun su, bikin kaddamar da aikin shimfida bututun iskar Gas da zai hade kasashen 2. (Saminu)
Labarai masu Nasaba