![]() |
|
2019-12-01 14:40:11 cri |
Yaji ya yi armashi a gundumar Gao Tai dake lardin Gansu, kuma ana bushe yaji cikin haske rana har wuri ya sa tufa mai launin ja, abin ya jawo hankali masu bude ido sossai. (Amina Xu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China