Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Babban jami'in kasar Sin ya soki doka kan yankin HK da majalisar wakilan Amurka ta amince da ita
2019-11-26 16:04:15        cri
Wani babban jami'in kasar Sin, ya bayyana rashin amincewar kasar tare da sukar dokar da ake ikirarin na kare hakkin dan Adam da Demokradiyya ce ta HK, da majalisar wakilan Amurka ta amince da shi a baya bayan nan.

Mamba a hukumar kula da harkokin siyasa ta kwamitin kolin JKS, kuma Daraktan ofishin kula da harkokin waje na kwamitin, Yang Jiechi ne ya bayyana haka a yau, yayin zantawarsa da kamfanin dillancin labarai na Xinhua. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China