Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin ta rage jerin bangarorin da aka haramta zuba jari a cikinsu
2019-11-22 11:50:42        cri
Kasar Sin ta rage adadin bangarori da harkokin kasuwanci da aka iyakancewa baki da 'yan kasar zuba jari, a cikin Jerin na shekarar 2019, domin samun damar shiga kasuwar kasar.

A cewar ma'aikatar kasuwanci da hukumar raya kasa da aiwatar da gyare-gyare ta kasar, takardar Jerin na dauke da matakan zuba jari 131, wadda suka ragu da matakai 20 ko kuma kaso 13 akan wanda aka fitar a watan Disamban bara. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China