Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Brazil: An watsa shirye-shiryen talabijin na Muna bin babbar hanya da Labarun da Xi Jinping ke shaawa da harshen Portugal
2019-11-12 12:35:12        cri

 

A gabannin ziyarar da shugaba Xi Jinping na kasar Sin zai yi a kasar Brazil domin halartar taron shugabannin kasashen BRICS karo na 11, jiya Litinin aka watsa shirye-shiryen talabijin na "Muna bin babbar hanya" da "Labarun da Xi Jinping ke sha'awa" da harshen Portugal a Brazil, wadanda babban gidan rediyo da talibijin na kasar Sin na CMG ya tsara. Wannan ne karo na farko da aka watsa shirye-shiryen 2 a kasar ta Brazil. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China