Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Adamu Mohammed AbdulHamid: Bikin baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin karo na biyu mataki ne na kara bude kofar Sin ga ketare
2019-11-08 13:49:21        cri

 

A yanzu haka ana ci gaba da gudanar da bikin baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin karo na biyu a birnin Shanghai da ke gabashin kasar Sin. Bikin na wannan karo mai taken "More makomar duniya tare cikin sabon karni" ya samu halartar kamfanoni sama da 3000 daga kasashe ko yankuna fiye da 150, wadanda suka fito daga nahiyoyi biyar, ciki har da Afirka. Wakiliyar sashen Hausa Lubabatu da take wajen bikin ta samu damar tattaunawa tare da wakilin tarayyar Nijeriya a WTO, Adamu Mohammed AbdulHamid, daya daga cikin bakin da aka gayyato zuwa bikin.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China