Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wani hoton da aka sayar bisa kudin tarayyar Turai har EURO miliyan 24
2019-11-11 15:32:25        cri

 

 

An gano wannan zane na Cimabue, shahararen mai zane ne a gidan wata tsohuwa dake zaune a arewacin kasar Faransa. An ce, yanzu haka an riga an sayar da wannan zane bisa kudin tarayyar Turai har EURO miliyan 24. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China