Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi tare da shugabannin kasashen waje sun kewaya sassan runfunan baje kolin CIIE
2019-11-05 20:04:22        cri
A yau Talata ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, tare da wasu shugabannin kasashen waje, dake halartar bikin baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin karo na biyu dake gudana yanzu haka a birnin Shanghai, suka kewaya sassan runfunan baje kolin na CIIE, domin ganewa idanunsu hajojin da aka baje. (saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China