Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Me ya fi daukar hankalin al'umma a game da CIIE a karo na biyu?
2019-11-05 15:07:42        cri

A yau ne aka bude bikin baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin karo na biyu a birnin Shanghai da ke gabashin kasar Sin.

Shin ko yaya bikin ya kasance? Kuma ko akwai kasashen Afirka da suka halarci bikin? Idan aka kwatanta bikin na wannan karo da kuma bikin na bara, ko akwai abubuwan da suka fi daukar hankalin al'umma a game da bikin? Wakiliyarmu Lubabatu na da karin bayani daga wajen bikin.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China