Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gandon daji na icen populus euphratica dake yankin Mongoliya ta gida
2019-11-12 13:41:58        cri

Gandon daji na icen populus euphratica dake yankin Mongoliya ta gida a cikin hamadan na Badain jaran sun yi armashi a lokacin kaka, lokaci ne mafi kyau ga masu bude ido da su shakata a wannan wuri. Wadannan itatuwa na da launin zinari, abin mai ban al'ajabi ne. (Amina Xu)

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China