2019-11-07 07:35:57 cri |
Li Juan, 'yar shekaru 30 a duniya da ta fito daga lardin Anhui na kasar Sin, wadda ta yi fama da shanyewar jiki har tsawon shekaru 12. A 'yan Shekarun nan tana kokarin raya sana'ar cinikayya a yanar gizo, ta hanyar yanar gizo ta ke mu'ammala da 'yan cinikayya, da sayar da 'ya'yan itatuwa a yanar gizo. Ya zuwa yanzu, ta riga ta kafa kamfaninta, har ta taimakawa mazauna garinsu a fannin don samun wadata tare. (Bilkisu Xin)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China