Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Cibiyar MLB ta kasar Sin ta zabar yara ko matasa masu kwarewa a wasan
2019-11-03 14:34:51        cri

Cibiyar raya wasan kwallon gora ta baseball ta MLB ta kasar Sin ta zo wata makarantar midil dake lardin Qinghai don zabar yara ko matasa masu kwarewa a wasan.(Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China