2019-11-08 08:50:45 cri |
Bawon Allah Ma Tengjun makaho ne mai shekaru 57 a duniya wanda ke zama a birnin Wuzhong na jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kanta ta kasar Sin. Duk da cewa Ma ba ya ganin komai, amma wannan bai hana shi gudanar da ayyuka iri-iri ba, har yana kokarin taimakawa sauran mutane gudanar da sana'o'i.(Murtala Zhang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China