Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shimfidar wuri a tabkin Nanhu na birnin Nanning
2019-10-29 08:51:59        cri

Shimfidar wuri a tabkin Nanhu na birnin Nanning dake lardin Guangxi. Birnin ya fara aikin kyautata ingancin ruwan tabkin daga karshen shekarar 2017。Bayan shekara daya da wani abu, an samu ci gaba sosai a wannan fanni, har furani sun yi armashi a tsibirin da Bil Adama suka gina, akwai ciyayi da yawa a karkashin ruwa, kuma an gina wasu ayyukan more rayuwa a wurin, matakin da ya sa jama'a cin gajiyar wannan aiki kwarai da gaske. (Amina Xu)

 

 

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China