Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wainar Patacon mafi girma a duniya
2019-11-02 14:52:50        cri

A unguwar Ipeti Embera dake kasar Panama, an hada wata wainar Patacon, wani nau'in abincin musamman na wurin da aka yi da ayaba. Kuma sakamakon girmanta, wainar ta shiga cikin jerin sunayen masu bajinta na duniya na littafin Guinness.(Kande Gao)

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China