Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wasu jami'an kasashen Afirka da suka karo ilimi kan fasahohin gina layukan dogo a Sin
2019-11-01 08:24:56        cri

 

 

 

A halin yanzu kasar Sin da kasashen Afirka suna yin hadin-gwiwa sosai a fannin shimfida layin dogo. Hotunan wasu jami'an gwamnati daga kasashen Afirka da dama da suka zo kasar Sin kwanan baya don kara fahimtar fasahohin gina layukan dogo.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China