Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wakilin Sin ya gabatar da sakamakon kasar kan kiyaye hakkokin dan Adam cikin shekaru 70 da suka wuce
2019-10-23 13:35:20        cri

A jiya ne, zaunannen wakilin kasar Sin a MDD Zhang Jun ya yi jawabi a yayin taron kwamiti na uku na babban taron MDD karo na 74, inda ya yi karin bayani kan manyan nasarorin da kasar Sin ta samu cikin shekaru 70 da suka wuce, wato bayan kafuwar jamhuriyar jama'ar kasar Sin, da kuma matsayin kasar dangane da kara kokari wajen kiyaye hakkokin dan Adam. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China