Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Guo Xiangwu mai fasahar yin sassaka a saiwar bishiyoyi
2019-10-26 14:30:04        cri

 

 

Guo Xiangwu mai shekaru 79 dan asalin birnin Changchun na lardin Jilin ne dake arewa maso gabashin kasar Sin, wanda Allah ya ba shi fasahar yin sassaka a saiwar bishiyoyi. Guo ya shafe tsawon shekaru hamsin yana gudanar da wannan aiki har ya mayar da saiwar bishiyoyi masu tarin yawa sun zama kayan al'adu masu kyau.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China