Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gidan busar da inabi
2019-10-09 09:50:04        cri

 

 

 

 

 

 

Yadda aka busar da inabi ke nan a birnin Turfan na jihar Xinjiang da ke arewa maso yammacin kasar Sin ke nan. Ruwan sama kadan ne ake samu a birnin, ga shi kuma akwai zafi sosai, yanayin da ya sa nau'in abincin da ake kira bisashen inabi ya fi shahara a wurin. A birnin, a kan gina gidajen da ke da kananan ramuka a bangunansa, sa'an nan a rataya inabi a cikin gidan, ta yadda iska mai zafi zai iya wucewa ta busar da inabin. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China