Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sharhi: Sin na da manufar kiyaye muhalli
2019-09-30 13:08:16        cri
Cikin 'yan shekarun nan, kasar Sin ta ci gaba da karfafa ayyukan kiyaye muhalli, inda ta kaddamar da ayyukan hana zaizayar kasa, da kuma fadadar hamada. Kuma jimillar bishiyoyin da aka dasa a duniya daga shekarar 2000 ya zuwa yanzu, kashi 1 bisa 4 an dasa su ne a kasar Sin.

Ana iya cewa, bisa bunkasuwar zamantakewar kasar ta Sin, ana kara mai da hankali kan kiyaye muhalli. Dukkan matakan da kasar Sin ta dauka domin kiyaye muhalla, ba kawai suna da amfani ga muhallin kasar Sin ba, har ma suna ba da taimako wajen kare muhallin duniya. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China