Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wasu manoma suna murnar girbin amfanin gona a lardin Jiangxi
2019-10-19 18:02:41        cri

 

 

 

Hotunan wasu manoma ke nan wadanda ke murnar girbin amfanin gona a gundumar Wuyuan dake lardin Jiangxi na kasar Sin, inda suke amfani da borkono da masara don zana siffar wasu kalmomin Sinanci wato "Sin ta samu amfanin gona mai armashi", tare kuma da yin raye-rayen gargajiya a wannan rana.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China