Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gasar aske gashin tumaki a birnin Qingyang na lardin Gansu
2019-10-18 14:06:28        cri

 

 

 

Gasar aske gashin tumaki ke nan da aka gudanar kwanan baya a birnin Qingyang na lardin Gansu dake arewa maso yammacin kasar Sin, inda mahalarta 32 ciki hadda mata 4 daga sassa daban-daban na kasar Sin suka aske gashin tumaki da ransu. Masu iya magana na cewa, iyawa kashin kwance, idan ba ka iya ba, sai ka bata jikinka.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China