Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin na ci gaba da inganta zaman takewar al'umma
2019-09-22 16:33:39        cri
Majalisar gudanarwar kasar Sin ta fitar, ta ce ana ta ci gaba da samun ingantuwar rayuwar al'umma a kasar, wadda ita ce kasa mai tasowa mafi girma a duniya.

Wannan na kunshe ne cikin wata takardar bayani da ofishin yada labarai da wayar da kai na majalisar ya fitar a yau Lahadi, wadda aka yi wa taken, "neman farin ciki ga jama'a: shekaru 70 na samun nasarar kiyaye hakkokin bil adama a kasar Sin". (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China