Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bikin kama jagoran tumaki
2019-09-19 09:48:07        cri

 

 

 

 

 

Bikin kama jagoran tumaki ke nan da aka gudanar a birnin Shigatse na jihar Xizang ta kasar Sin, bikin da ya kasance na gargajiya ga makiyayan yankin. A wajen bikin, makiyaya su kan fid da wani jagoran tumaki kuma a yi masa kirari, don fatan alheri na samun armashi a shekara mai zuwa. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China