Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yan sandan jihar Xinjiang na samun horo domin share fagen wata gasar da za a yi a yankin
2019-09-16 09:01:05        cri

 

 

 

Ko da yake yanzu an shiga lokacin kaka a nan kasar Sin, amma ana jin zafi sosai a wani filin yin gasa dake yankin Xinjiang, inda wasu 'yan sanda suke samun horo domin share fagen wata gasar da za a yi a yankin. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China