Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An soma aikin gyara akwatin zinari dake dauke da gawar sarki Tutankhamen na kasar Masar
2019-09-19 08:21:56        cri

 

 

 

Yadda ake aikin gyara akwatin zinari dake dauke da gawar sarki Tutankhamen na kasar Masar, aikin da za a shafe watanni takwas ana yin sa. Daga bisani za a nuna akwatin da sauran kayayyakin sarki Tutankhamen baki daya. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China