Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga bikin taya murnar cika shekaru 90 da kafuwar kungiyar tseren motoci ta Ferrari
2019-09-14 14:37:25        cri

An yi bikin taya murnar cika shekaru 90 da kafuwar kungiyar tseren motoci ta Ferrari a babban filin majami'ar Milan dake kasar Italiya, inda dan sarkin tseren motoci na F1 Michael Schumacher, Mick Schumacher, da mamban kungiyar na yanzu Sebastian Vettel suka halarci bikin.(Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China