Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Zanen da aka yi a kan guguru
2019-09-14 14:37:20        cri

Zanen da Hasan Kale, dan kasar Turkiyya mai wasan fasaha ya yi a kan wani guguru. An ce, Hasan Kale na iya yin zane-zane a kan kananan abubuwa, kamar irin kabewa, kananan duwatsu, kashin kifi da dai sauransu. Ya zuwa yanzu ya yi zane a kan kananan abubuwa fiye da nau'o'i 300.(Kande Gao)

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China