Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wani zakara ya yi nasarar kararsa da aka shigar a gaban kotu
2019-09-12 06:49:06        cri

Wani zakara ya yi nasarar kararsa da aka shigar a gaban wata kotu sakamakon cararsa da ta ke tsorata jama'a. Kotun ta yanke hukuncin cewa, zakarar zai iya ci gaba da yin cara yadda ya kamata, sabo da yana da hakkin yin haka.(Kande Gao)

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China