2019-09-11 09:51:53 cri |
Shimfidar wuri mai kayatarwa a tsibirin Luoyan na birnin Wuhan. Wannan tsibiri na zauna a wurin shakatawa na Donghu, duk gine-ginen da aka yi a tsibiri na yi amfani da itace, wurin da Bil Adama ke iya tuntuba da muhallin halittu. (Amina Xu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China