Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
'Yar kabilar De'ang da ta kware wajen fasahar saka yadin gargajiyar kabilar
2019-09-11 18:54:20        cri

 

 

 

 

 

 

Malama Zhao Yuyue ke nan 'yar kabilar De'ang da ke rayuwa a garin Mangshi da ke lardin Yunnan na kasar Sin. Malamar tana da shekaru 52, kuma ta nuna matukar sha'awa ga fasahar saka yadi irin na gargajiya na kabilar tun lokacin da take karama, ga shi yanzu baya ga saka yadi, har ta kware wajen sarrafa nau'o'in tufafi da kayayyakin ado na kabilar.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China