Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Taron matasan Afrika da kasar Sin
2019-09-03 15:18:19        cri

 

Yanzu haka ana ci gaba da gudanar da taron koli na matasan nahiyar Afrika da kasar Sin Karo na 4, a birnin Guangzhou na kasar Sin. Taron matasan taro ne dake gudana duk shekara, domin sada zumunta, da kara fahimtar juna tsakanin matasan Afrika da Sin, wanda kuma daya ne daga cikin bangarorin hadin gwiwa karkashin dandalin tattauna hadin gwiwar Sin da Afrika wato FOCAC. Manufar ita ce, kyautatawa, da raya dangantakar bangarorin biyu.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China