Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gasar sukuwa ta 'yan kabilar Kazak
2019-09-06 07:53:28        cri

 

 

 

 

 

'Yan kabilar Kazak makiyaya ne, ana kiransu kabilar da ke kan dawaki. A kwanan baya, an gudanar da gasar sukuwa a gundumawar Aksay mai cin gashin kanta ta kabilar Kazak da ke birnin Jiuquan na lardin Gansu na kasar Sin, gasar da mazauna wurin kan shirya sau da dama a kowace shekara. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China