![]() |
|
2019-09-02 13:44:13 cri |
Alkaluma sun nuna cewa, fitattun kamfanoni dari byar dake kan gaba a bana a kasar Sin sun ci gaba da habaka, inda jimillar ribar da suka samu ta kai Yuan triliyan 79, wadda ta karu da kaso 11.14 idan aka kwatanta da na kamfanoni dari biyar da aka zaba a bara. Har wa yau, jimillar kudaden jari da suke da su ta kai Yuan triliyan 299, wadda ta karu da kusan Yuan triliyan 25 idan aka kwatanta da na kamfanonin dari biyar na bara.(Murtala Zhang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China