Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wani mahaifi na goyon dansa don ya je karatu a makaranta
2019-09-07 15:57:56        cri

 

 

 

Hotunan da suka nuna yadda wani bawon Allah mai suna Zhang Yukun ke goyon dansa Zhang Lianchuan mai fama da ciwon shanyewar jiki don ya je makaranta. A bana Zhang Lianchuan zai shiga jami'a don ci gaba da karatu, kuma mahaifinsa ya ce zai ci gaba da tallafa masa duk rayuwa.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China