Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hotunan da aka dauka game da dabbobin Afirka
2019-09-05 10:05:18        cri

 

 

 

 

 

 

Hotunan da wani mai daukar hoto dan kasar Australia Marc Mol ya dauka a nahiyar Afirka, Marc Mol ya shafe shekaru 6 yana daukar hotunan wasu dabbobi, ciki har da zakuna, rakuman dawa da kuma tsuntsaye da dai sauransu a kasashen Botswana, Kenya, Tanzania da Zambia da dai sauransu. (Bilkisu)
1  2  

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China