Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Lambun shan iska na Guiyang
2019-08-27 08:47:21        cri

Tun lokacin da birnin Guiyang ya fara shirinsa na gina karin lambunan shan iska a shekarar 2015, ya zuwa watan Afliru na shekarar 2019, binrin Guiyang ya kafa lambunan shan iska 1025, wadannan lambuna kuma sun zama wuri mafi kyau ne ga mazaunan wuri wajen gudun zafi. (Amina Xu)

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China