Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya bukaci sojojin saman kasar Sin da su kara karfinsu ta yadda za su samu nasara
2019-08-23 20:02:30        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bukaci rundunar sojojin saman kasar, da su kara karfinsu na samun nasara, tare da mika gaisuwar murnar cika shekaru 70 da kafa Jamhuriyar jama'ar kasar Sin da ta samu manyan nasaraori.

Xi, wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS, kana shugaban kwamitin koli na soja na kasar, ya bayyana hakan ne jiya Alhamis, lokacin da ya ziyarci wani sansanin sojojin saman kasar a lardin Gansu dake yankin arewa maso yammacin kasar.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China