Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An kaddamar da taron naurar mutum mutumi na duniya a Beijing
2019-08-21 13:51:58        cri

A jiya Talata ne aka kaddamar da babban taron na'urar mutum mutumi, wato na'urori masu sarrafa kan su da kan su na kasa da kasa, na shekarar 2019 a nan birnin Beijing fadar mulkin kasar Sin, inda ministan masana'antu da sadarwa na kasar Sin Miao Wei ya bayyana cewa, gwamnatin kasar Sin tana sa kaimi ga cudanya, da hadin gwiwar dake tsakanin kamfanoni da hukumominta da na sauran kasashen duniya, domin ciyar da sana'ar samar da na'urar mutum mutumi gaba yadda ya kamata. (Jamila)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China