Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gadar da ta hada Sin da Laos
2019-08-24 16:17:36        cri

 

Ga hotunan wata babbar gadar da ake kokarin gina ta wadda za ta hada kasar Sin da kasar Laos. Wani kamfanin kasar Sin ne ke daukar nauyin gina wannan gada, wanda daya ne daga cikin ayyuka masu alaka da shawarar Ziri Daya da Hanya Daya da kasar Sin ta gabatar.(Bello Wang)


1  2  

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China