Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hira da Lawal Saleh ma'aikaci a kamfanin dillancin labarai na Najeriya
2019-10-09 17:05:37        cri


A kwanakin baya ne, sashen Hausa na rediyon kasar Sin CRI ya karbi bakuncin Malam Lawal Saleh, shugaban sashen hulda da jama'a na kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN), wanda ya zo kasar Sin don halartar taron karawa juna sani game da koyon Sinanci na yau da kullum da ma'aikatar cinikayyar kasar Sin ta shiryawa jami'ai daga kasashe masu tasowa a duniya.

A zantarwarsu da abokin aikinmu Ibrahim Yaya, Lawal Saleh ya bayyana cewa, wannan ba shi karon farko na zuwansa kasar Sin ba, ya kuma bayyana manufar ziyararsa ta wannan karo da ma wurare da dama da ya ziyarta a kasar Sin.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China