Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kayan ado na "dawisu"
2019-08-08 10:19:55        cri

 

 

 

 

 

Kayan ado na mata 'yan kabilar Zang da ke rayuwa a gundumar Pulan dake yankin Ali na jihar Xizang ke nan, kayan da ke da tarihi na sama da shekaru dubu, wanda kuma ake kira "kayan ado na dawisu". An hada kayan adon ne da zinari da azurfa da lu'u lu'u da ma sauran duwatsu masu daraja, sai dai yana da nauyin da ya kai kilogram 25.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China