Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ba mutuwa ce karshen rayuwa ba, labarin kungiyar mutum guda(Babi na biyu)
2019-07-29 09:48:54        cri

 


A yau shirin zai ci gaban da kawo muku Labarin wata kungiyar wasan kwallon kwando da ke da mutum guda kawai, inda a makon da ya gabata muka bayyana labarin iyayen wani saurayi mai suna Yesha da suka baiwa kyautar huhun dan su da ya rasu, wanda hakan ya ceto rayuwar mutane har bakwai, lamarin da ya sanya wadanda aka ceto sun kafa wata kungiyar wasan kwallon kwando, don jinjina musu. A kasance tare da mu domin jin karin haske.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China