![]() |
|
2019-07-13 14:39:41 cri |
An fara yin amfani da wasu sabbin jiragen kasa masu saurin gaske a kasar Sin, ta yadda aka samu damar kwashe karin fasinjoji dubu 260 a kowace rana.(Bello Wang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China