Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Jagoran da ya kubutar da manoman kauyen Xianfeng daga talauci Nie Yongping
2019-07-14 19:54:09        cri

Shekaru goma sha takwas da suka gabata, Nie Yongping ya kan samu kudin shiga da yawansu ya kai kudin Sin yuan sama da dubu 100 a kowace shekara, haka kuma yawan kudin shigar da ya samu yana karuwa sannu a hankali, wato yana gudanar da harkokin kamfaninsa lami lafiya, ko shakka babu yana jin dadin rayuwa matuka, amma a daidai wannan lokaci, an ba shi zabi guda biyu, daya daga cikinsu shi ne, ci gaba da gudanar da harkokin kamfaninsa tare kuma da jin dadin rayuwa da iyalinsa, wani zabin kuma shi ne daina samun kudin, wannan ya sa ya je kauye don ba da jagoranci ga manoma domin samun wadata tare da su. (Jamila)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China